Gwamnatin Najeriya tare da goyon bayan Nigeria Governors’ Forum ta ƙaddamar da Creative and Tourism Infrastructure Corporation.
Shirin yana nufin ƙara gudummawar yawon buɗe ido da al’adu ga GDP zuwa $100b nan da shekarar 2030, tare da samar da sama da ayyuka 3m ga matasa da ‘yan kasuwa.
Masana na ganin wannan zai taimaka wajen bambance tattalin arzikin Najeriya da kuma tallata al’adu da wuraren yawon buɗe ido na ƙasar a idon duniya.
Sharhi