Ayyukan ƙasashen waje Birtaniya ta hana ɗaukar ma’aikata na ƙasashen waje a fiye da ayyuka 100 don rage ƙaura.