Labarai Shugaba Bola Tinubu ya kafa sabon tarihin bayar da karramawar ƙasa, inda ya bai wa ‘yan Najeriya 1,062 lambar yabo ta ƙasa cikin shekaru uku na mulkinsa.
Wasanni Ikpeba Ya Gargaɗi Super Eagles Su Yi Amfani da Damar Wasan Playoff Don Cancantar Gasar Cin Kofin Duniya ta 2026