Labarai Hukumar Hasashen Yanayi ta Najeriya (NiMet) ta yi hasashen cewa za a sami ruwan sama da guguwa a fadin kasar nan a cikin kwanaki uku masu zuwa.