Labarai Gwamnatin Tarayya za ta gurfanar da mutane biyar da ake zargi da hannu a harin da aka kai coci Katolika na Owo.