Bayani na sabis Fashewar Iskar Gas Ta Lalata Wurin Sayar da LPG a Jigawa, Ta Hallaka Dukiyoyi na Miliyoyin Naira
Labarai Hukumar Hasashen Yanayi ta Najeriya (NiMet) ta yi hasashen cewa za a sami ruwan sama da guguwa a fadin kasar nan a cikin kwanaki uku masu zuwa.