Labarai Australia Ta Fara Aiwar da Dokar Haramta Amfani da Kafofin Sada Zumunta Ga Ƙasa da Shekaru 16 Yayin da Meta Ke Fara Rufe Asusun Matasa
Tattalin arziki Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta sanar da cewa ta tara kusan ₦600 biliyan daga harajin VAT da ake karɓa daga manyan kamfanonin intanet na ƙasashen waje irin su Facebook, Google, Netflix da sauransu.