Cutar kolera ta bulla a Bukkuyum, Jihar Zamfara, inda ta kashe akalla mutane 8 tare da kama fiye da mutane 200.
Jami’an lafiya sun bayyana cewa lamarin na kara tsananta saboda ‘yan bindiga suna hana marasa lafiya zuwa asibiti.
Hukumomi na aika magunguna, ruwan sha mai tsafta da agajin gaggawa don dakile yaduwar cutar.
Sharhi