Abuja, Nigeria â Hukumar Kula da Harkokin Kamfanoni (CAC) ta sanar da cewa shigar da annual returns yanzu ya samu ga duk sunayen kasuwanci da aka yi rijista kafin Yuli 2025.
A cewar hukumar, ana ci gaba da ÆirÆirar sabon tsarin da fasahar AI. Da zarar an kaddamar da shi, wannan fasaha za ta bai wa tsofaffin kasuwanci (da aka yi rijista kafin Yuli 2025) da sababbi (da aka kafa bayan Yuli 2025) damar shigar da annual returns Éinsu kuma a amince dasu ta atomatik.
Ana sa ran wannan matakin zai rage jinkiri, Æara gaskiya, kuma ya sauÆaÆa bin doka ga dubban âyan kasuwa a Najeriya.
A halin yanzu, kawai sunayen kasuwanci da aka yi rijista kafin Yuli 2025 za su iya shigar da annual returns nan take, yayin da sababbi za su jira har sai an kammala tsarin AI.
Sharhi